Rundunar Hukumar Tsaro ta Sibil Difens (NSCDC) ta kai samame wata masana’anta da ake zargin tana haɗa gurɓataccen ruwan ’ya’yan itace (lemo) a yankin ...
Mataimakin firaministan gwamnatin kasar Sin He Lifeng, da sakataren kudi na Amurka Scott Bessent, da wakilin kasuwanci na ...
LABARAI MASU NASABA An Gudanar Da Tattaunawar Tattalin Arziki Da Kasuwanci Tsakanin Sin Da Amurka A New York Sin Za Ta ...
Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin waje ta Sin, Guo Jiakun, ya bayyana a yau Litinin cewa, a ranar 25 ga Satumba, Sin za ta gudanar da taron tattaunawa ...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta amince da ƙarin kashi 95 cikin 100 na albashin ma’aikatan lafiya a faɗin jihar, inda sabon tsarin biyan kuɗin ya fara aiki daga ...
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta fara biyan haƙƙokin ritaya ga tsofaffin ma’aikatan gwamnati, inda ta riga ta biya kusan Naira biliyan 1.1 ga mutum 175 da suka ...
Jami’an tsaro a Jihar Katsina sun kama wani mai sana’ar POS kuma ɗan kasuwar kayan gyaran babura, Isiyaku Nasiru, bisa zargin taimakawa wani fitaccen shugaban ...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya buƙaci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana dalilin da ya sa ba zai ...
Cibiyar lura da ayyukan ‘yan sama jannati ta kasar Sin, ta ce kasar ta yi nasarar noma sama da nau’o’in tsirrai 20, na rukunonin amfanin gona 14, a cibiyarta ...
Shugaban kasar Sin, Xi Jinping zai je ziyarar aiki a Amurka daga ranar 23 zuwa 25 ga watan Satumba bisa gayyatar shugaban ...
Wani jami’i ya bayyana a yau Litinin cewa, ana sa ran jimillar darajar hatsin da za a noma a masana’antar hatsi ta kasar Sin za ta zarce yuan tiriliyan 4.5, watau dala biliyan 666.8, a yayin aiwatar d ...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta ƙasa (EFCC) ta kafa wata tawaga ta musamman domin binciken wasu ’yan siyasa da tsofaffin jami’an gwamnati da aka ...