Lokacin da Halima Aden, wadda ita ce mace mai sanya hijabi ta farko wadda kuma ta shahara kan tallata kayan ƙawa, ta daina aikin a bara, ta yi haka ne saboda mata Musulmi ba za su sake fuskantar yin ...